Menene Ittikaafi?

0
233

Amsa: Shi ne shiga masallaci da niyyar zaman ibada na wasu kwanaki, ba tare da mutum ya fita ko’ina ba.

Hujja: (littafi: Adduru Sinniya, Mausu’a Fiqihiya).

Domin karanta cikakken bayani akan Awaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Akwai Bambanci Ne Da Tsakanin Tarawihi Da Sallar Tahajjud? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Lokacin Buɗa Baki, Lokaci Ne Na Amsa Addu’ar Mai Azumi Akan Wata Buƙatarsa?
Labarin na GabaAwaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.