Idan Jinya Ce Doguwa Fa, Zan Ajiye Azumi Ne Sai Na Rama?

0
420

Amsa: Idan dogowar jinya ce, wacce take ɗaukar shekaru bata warke ba, ciyarwa zaiyi.

Hujja: “Ga waɗanda zasu iya azumin, amma da ƙyar, sai su ciyar da abinci ga miskinai”. Suratul Baqara aya 184.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Jinya Ce Wacce Bata Da Magani, Ko Kuma Ba A Gano Maganinta Ba, Shin Zan Iya Ciyarwa?

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Ya Saka Maganin Ciwon Ido, Sai Yaji Maganin Har Maƙogwaro, Yaya Azuminsa? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Jinya Ce Ta Ɗan Lokaci Fa, Zan Ajiye Azumin?
Labarin na GabaIdan Jinya Ce Wacce Bata Da Magani, Ko Kuma Ba A Gano Maganinta Ba, Shin Zan Iya Ciyarwa?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.