Shin Ya Hallata Na Wanke Baki Da Man Wanke Baki Idan Ina Azumi?

0
221

Amsa: Ya halatta mai azumi ya wanke bakinsa da kowane irin sinadarin wanke baki, babu komai.

Hujja: (Daarul Ifata’i).

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Zuwa Ayi Min Allura Da Azumi A Bakina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Wanka, Sai Ruwan Sabulu Ya Shiga Hancinsa, Azuminsa Yana Nan? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.