Idan Ramadan Yazo, Kuma Ana Bina Bashin Azumin Ramadan 5 Ko 7 Ko 10  Na Wanda Ya Wuce, Yaya Zanyi?

0
273

Amsa: Ba zaka rama ba, har sai Ramadan ɗin da yazo, ya ƙare, amma kuma zaka ciyar gwargwadon yawan kwanakin da ake binka bashi, acikin watan Ramadan ɗin da yazo ya tarar da kai da bashi.

Hujja: (Mazhabu Malikiyya, Mazhabu Shafi’iyya, Mazhabu Hambaliyya, littafi Nailul Audar na Shaukani).

Domin karanta cikakken bayani akan Ya Yawan Abinda Zan Ciyar Yake? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Cikakken Bayani A Kan Buɗa-baki danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Al’Ada Ta Ɗauke, Kuma Banyi Wanka Ba, Har Alfijir Ya Fito, Shin Yaya Azumina Zai Yiwu?
Labarin na GabaYa Yawan Abinda Zan Ciyar Yake?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.