Ya Yawan Abinda Zan Ciyar Yake?

0
205

Amsa: Zaka ciyar da abincin da yawan sa ya kai cikin tafin hannunka guda biyu har sau huɗu, shine (Mudun Nabiyi) amma tafukan hannun mutum matsakaici, ba babba can ba, kuma ba ɗan ƙarami ba.

Hujja: (haka Anas Ibn Malik yayi lokacin da ya ciyar saboda tsufa, littafi Nailul Audar na Shaukani).

Domin karanta cikakken bayani akan Su Wane Ne Waɗanda Suka Cancanta A Ciyar? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi, Ko Bari Za Tayi Tarama Bayan Ta Haihu? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Ramadan Yazo, Kuma Ana Bina Bashin Azumin Ramadan 5 Ko 7 Ko 10  Na Wanda Ya Wuce, Yaya Zanyi?
Labarin na GabaSu Wane Ne Waɗanda Suka Cancanta A Ciyar?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.