fbpx
Friday, April 19, 2024

Lawan Bello

Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.

Shin Yin Umara A Watan Ramadan Tana Da Falala Ce Ta Musamman?

Amsa: Gaskiya ne akwai falala ta musamman, fiye da kowace Umara, sai wacce aka yi da Shugaban halitta. Domin karanta cikakken bayani a kan A...

Shin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana Da Wadartar Yin Haka, Kuma Yaushe Ne Idan Ya Fitar Ya Makara?

Amsa: Akwai asara mai yawa ga wanda yake da ikon fitarwa, amma ya ƙi fitarwa. Idan mutum ya fitar bayan dawowa daga idi, toh...

Su Wa Ya Fi Cancanta A Fitarwa Da Zakka?

Amsa: Ana fitarwa da duk wani musulmi namiji ko mace, bawa ko ɗan jariri ne ko baligi. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Akwai...

Yaushe Ake So Afara Fitar Da Zakka?

Amsa: Ana fara fitarwa ne tun daga kwanaki biyu kafin sallah. Domin karanta cikakken bayani akan Suwa yafi cancanta a fitarwa? danna nan. Domin karanta cikakken...

Wane Irin Abinci Ake Bayarwa, Kuma Yaya Yawan Abinda Zaka Fitarwa Kowane Mutum Yake?

Amsa: Irin abincin da ake ci a yankin da kake zaune, gamagarin abinci ko na musamman gwargwadon wadartarka, ana fitarwa duk mutum ɗaya ciki...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×