Ni dalibin likitanci ne nayi karatun likitanci a Kasar Sudan, Ina koyar da daliban jami'a masu tasowa ilimin karutun likitaci a saukake cikin harshen Hausa
https://youtu.be/Xyf_ngfV2zs
Fisiyoloji (Physiology) Ilmin sanin yadda jikin É—an Adam yake aiki da kuma aiwatar da dukkan al'amura na jiki.
Darasi na farko da ake fara yi...
Login
Sign Up
×
Maraba!
Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.