Damar Samun Da Na Miji Ko Diya Mace Ga Ma’aurata

0
31

Ilmin kimiyya ya Samar Mana da wasu dubaru da ma’aurata zasuyi Anfani dasu idan suna da zabi Allah ya kaddari su samu Diya ko da a bangaren Haihuwa.

Wasu iyalan za aga Allah na Basu maza gaba Daya, wasu Kuma Mata zalla wasu Kuma matan da mazan to ga wasu dubaru da ake Anfani dasu Dan zabin abunda akeso a haifa idan Allah ya kaddari hakan Kuma ana dacewa.

1- Idan Iyalan na bukatan Da namiji zasu himmatu yin juma’i lokacin ovulation ko immediately bayan ovulation. Sirrin shine Y-Chromosomes Sperm yafi tafiya da sauri ko gudu zuwa akan X- chromosome Dan Haka yafishi azama da bala’in gudu yakai ga Kwan Diya mace Dan a samu fertilization Dan Haka matukar iyali suka samu sa’ar haduwa dai dai wannan lokacin zasu iya samun da Namiji idan ciki ya shiga. Dan haka magidanta ba zasu yi juma’i kwanaki 4 zuwa 5  kafin ovulation dinsu ba Dan samun wannan damar. Damar kawai shine haduwa daidai lokacin ovulation ko Kuma bayan ovulation din Dan Haka akwai bukatan kowace mace tasan yaushene ovulation dinta, me wannan kalma ke nufi Dan samun biyan bukata. Allah yaba Mai rabo sa’a.

Domin karanta Abubuwan Da Sukan Iya Taimakawa Wajen Raguwar Warin Baki Danna nan 

2- Idan Iyalai Kuma na bukatan Diya mace, Damar samun wannan shine a himmatu yin juma’i kwanaki 3 zuwa 4 kafin ovulation sannan a kebantu ko a dakatar da Saduwa kwanaki 2 zuwa 3 bayan ovulation, Sirrin shine duka Y-chromosomes zasu mutu ne kafin zuwan Kwan mace saboda saurin tafiya da suke, Dan Haka X-chromosomees da suke tafiya a hankali zasu samu damar haduwa da Kwan Diya mace daga karshe su samu damar kyankyashen wannan ovum din sai a samu Diya mace da iznin Allah.

3- Hanya ta gaba shine, Idan Magidanta na bukatan da Namiji akwai bukatan Maigida ya rika shiga sosai, ya tabbatar da lokacin da zaiyi release cen ciki sosai ba gefe gefe ba, ya tabbatar da gabansa yashiga cen karshe wannan Yana bada damar samun da Namiji. Yin wannan shi zai bada damar zuwa cikin lokaci sperm din ya hadu da Y-CHROMOSOMES Dan Allah ya bashi sa’ar haduwa de

Sannan yana dakyau ku karanta wannan Kawar Da Fargaba Kan Dalilan Sanya Robar Hanci Ga Mara Lafiya

labarin da ya wuceHawan Jini Ga Mace Mai Juna
Labarin na GabaGangliyon Sist [Ƙarin Mahaɗar Ƙashi]