Abubuwan Da Sukan Iya Taimakawa Wajen Raguwar Warin Baki

0
14

Kamar yadda mukayi jawabi a baya ba abu daya bane yake kawo matsalar warin baki idan ba a mantaba .

1.Wanke baki da sinadarin hydrogen peroxide Wanda ake amfani dashi wajen wankin ciwo bayan andan tsiyaya ruwa kadan an kashe zafinsa.sai ai amfani dashi a rika kuskure baki sau 2 ko 3 a yini 

Yakan taimakawa wajen rage matsalar idan har ya zamto dalilin kwayoyin cuta ne suka kawo warin bakin.

2.Idan ya kasance matsalar ulcer ce to yana da kyau ai maganinta sannan ake brush kullum kafin kwanciya.

Yana dakyau kuranta Jan Hankali Ga Masu Cin Smoked Fish (Bandar Kifi)

3.Amfani da baking soda safe da yamma ko bayan angama cin abinci a madadin ayi amfani da makikilin

4.Akan iya amfani da man olive a zuba a baki a kuskure tsawon minti 20 ai haka  a jere akai akai sannan a zubar yana taimako sossai.

5.Tauna kanumfari kamar kwaya 3 musamman ga wanda matsalar take hanasu mu,amalar aure. Yana taimakawa wajen dauke warin bakin na dan wani lokaci.

6.Akan tafasa kanumfari kamar guda 7 zuwa sama haka musamman ma a hada da gishiri ana iya kuskurawa kamar sau uku ya dai danganta da tsananin warin bakin

Sannan yana dakyau ku karanta wannan Kawar Da Fargaba Kan Dalilan Sanya Robar Hanci Ga Mara Lafiya

labarin da ya wuceBAYANI GA MAZA MASU MATSALAR HAIHUWA SANADIYYAR ƘARANCIN MANIYYI [LOW SPERM COUNT]
Labarin na GabaCiwon Kai Na Gado Wato [Migraine]