fbpx
₦0.00

No products in the cart.

Home Hausa Novels Komai Yayi Tsanani 1
Sale!

Komai Yayi Tsanani 1

(3 customer reviews)

500.00

Komai Yayi Tsanani: Tana zaune a barandar gidansu ta haɗa kai da gwiwa, kuka take yi sosai. Shin yaushe an bar gidan nan don in huta wannan halin uƙubar da nake ciki? Ni da gidan
ubana, amma sam bani da jin daɗi saboda kawai ni marainiya ce.

Oh! Allah ka kawo min dauki ya Allah, tabbas maraici abu ne mai ciwo, duk da dai a musulunci ba za ta kira kanta da marainiya ba, saboda mahaifinta yana nan da ransa.

9770 in stock

Description

3 reviews for Komai Yayi Tsanani 1

  1. Aminu Ahmad

    Best book

  2. Aminu

    Aminu ahmad

  3. Rabi

    Komai yayi tsanani

Add a review

Questions and Answers

You are not logged in

Error decoding the Instagram API json
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×