Yadda Zaki Nunawa Mijinki Tsantsar Kula

0
22

A kowacce irin alaka ana bukatar juriya.Hanyoyin da yakamata kibi wajen samarwa da gidan aurenki zaman lafiya shine ta hanyar nuna kulawa ga mijinki

kamar haka:

1.MIJINKI YA ZAMTO YANA IYA BAYYANA DAMUWARSA A GAREKI

Mazaje dayawa sukan samu matsaloli wanda basa iya bayyanar dasu ga kowwa saidai su bar abun a ransu.Ki kasance Mai samar da wani lokaci Wanda zaku kasance ku kadai domin bayyanar da damuwarku ga juna.

Karanta Abubuwan Daya Dace A Sani Akan Allurar Artemether

2.TAMBAYAR MIJINKI GAMEDA BUKATUNSA 

Mutane da dama sukan kasa samun yadda zasu bayyana damuwarsu harsai sun samu mai tambayarsu.Yana da kyau ki kasance mai iya magana ta hanyar tuntubar mijinki akan halin da yake ciki idan kin ganshi a wani yanayi ta hakane zai samu damar amayar da abunda yake ransa.

3.KYAKKYAWAR MU’AMALA

A duk lokacin da dayanku yake bukatar yin wani abu ya kamata ya samarda dan uwansa domin samun daidaito.

Domin karanta bayani akan Vaginal Infection shiga nan

labarin da ya wuceYadda Zaki Kula Da Fatarki
Labarin na GabaYadda Zaki Sa Mijinki Ya Qara Sonki
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.