Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Bureau of Public Procurement (BPP) - Hukumar samar wa ma'aikatu kayayyaki
Bureau of Public Procurement (BPP) - Hukumar Samar Wa Ma'aikatu Kayayyaki
Bureau of Public Service Reforms (BPSR) - Hukumar Kyautata ma'aikatun gwamnati
Bureau of Public Service Reforms (BPSR) - Hukumar jarabawar ma'aikatun gwamnti
Business Education Exams Council (BEEC) - Hukumar jarabawar naƙaltar kasuwanci
Business Education Exams council [BEEC] - Hukumar jarabawar naƙaltar kasuwanci
Central Bank Of Nigeria (CBN) - Babban bankin najeriya/Babban Bankin kasa
Central Intelligence Agency (CLA) - hukumar leƙen Asiri (ta ƙasar Amurka)
Centre For Advanced Studies of African Society (CASAS) - Babbar cibiyar nazarin Al'ummar Afirka
Centre for Advanced Studies of African Society (CASAS) - Babbar cibiyar nazarin al'ummar Afirka
1 13 14 15 16 17 110