Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Blackboard - A turance yana nufin allon rubutu. Misali; Malami yana rubutu a kan allo. HAU; Allo (Abin rubutu ne galibi na katako)
Bowl - A turance yana nufin mazubin abinci na katako.  Misali; Binta ta zuba abincin a cikin akushi. HAU;Akushi (Mazubin abinci wanda ake yi da katako)
Bride - A turance tana nufin amarya. Misali; Lami amarya ce. HAU; Amarya (Tana nufin macen da aka ɗaurawa aure)
British Broadcasting Corporation (BBC) - Kamfanin yaɗa labarai na Birtaniya/Tashar labaran Bibisi
British Broadcasting Corporation (BBC) - Ƙamfanin yaɗa labarai na birtaniya/ Tashar labaran bibisi
British Common Wealth of Nations - Kadaurar kasashe Rainon Birtaniya
British Common Wealth Of Nations - Kadaurar ƙasashe rainon Birtaniya
British Council - Hukumar yaɗa Al'adun Birtaniya
Broadcasting organizations of Nigeria (BON) - Ƙungiyar kafafen yaɗa labarai Ta Najeriya
Broadcasting Organizations of Nigeria (BON) - Ƙungiyar ƙafafen yaɗa labarai Ta Najeriya
1 11 12 13 14 15 110