Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cink sauƙi
Abarba - Abarba na daya daga cikin kayan marmari mai zaki tana da amfani sosai a cikin dan adam. Jam'i : Abarba
Abuja Geographic Information System (AGIS) - Hukumar Tsara mahalli Ta Abuja
Academic Staff Union Of Polytechnics (ASUP) - Ƙungiyar malaman manyan makarantun fasaha
Academic Staff Union of Universities (ASUU) - Kungiyar Malaman Jami'a
Academy - Makaranta, Cibiya
Accident Investigation Bureau (AIB) - Hukumar Binciken Haɗura
Actors Guild of Nigeria (AGN) - Kadaurar Jaruman Fim Ta Najeriya
Administration - Ma'aikata, Mulki
Administrative Staff College Of Nigeria (ASCON) - Kwalejin Jami'an Ma'aikata Ta Najeriya
Advertising Practitioners Council Of Nigeria (APCON) - Hukumar Matallata Ta Najeriya