Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Abarba - Abarba na ɗaya daga cikin kayan marmari mai zaƙi, tana da amfani sosai a jikin ɗan adam. Jam'i : Abarba
Abinci - Yana nufin duk abinda za a ci ya kawar da yunwa. Misali; Muna cin abinci sau uku a rana. ENG; Food/Meal (A turance yana nufin abinci)
Abuja Geographic Information System (AGIS) - Hukumar Tsara mahalli Ta Abuja
Academic Staff Union Of Polytechnics (ASUP) - Ƙungiyar malaman manyan makarantun fasaha
Academic Staff Union Of Secondary Schools (ASUSS) - Ƙungiyar Malaman Makarantun Sakandare
Academic Staff Union of Universities (ASUU) - Kungiyar Malaman Jami'a
Academy - Makaranta, Cibiya
Accident Investigation Bureau (AIB) - Hukumar Binciken Haɗura
Actors Guild of Nigeria (AGN) - Kadaurar Jaruman Fim Ta Najeriya
Adabi - Yana nufin madubin duba rayuwar al'umma.  Misali; Adabin Hausa yana da faɗi da rassa daban-daban. ENG; Literature (A turance yana nufin Adabi)
1 2 3 14