Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Centre For Management Development (CMD) - cibiyar  naƙaltar ilimin gudanarwa
Centre For Satellite Technology Development (CSTD) - cibiyar Bunƙasa fasahar tauraron Dan'adam
Centre For Space Nuclear Research (CSNR) - cibiyar Binciken nukiliya Ta sararin samaniya
Centre For Strategic Internationl Studies (CSIS) - cibiyar Tsarawa da nazarin Al'amuran Duniya
Certified Institute of Cost Management of Nigeria (CICMA) - cibiyar naƙaltar kididdigar uwar kuɗi ta najeriya
Certified Pension institu of Warehousing Materials Management (CPIWMM) - cibiyar naƙaltar dabarun ajiyar kayayyaki
Certified Pension Institute of Nigeria (CPIN) - cibiyar naƙaltar Harkokin fansho ta najeriya
Chana Radio International (CRI) - Gidan Rediyon Caina/Sin
Charted Institute of Finance Control Nigeria (CIFCN) - Cibiyar naƙaltar hada hada da ƙayyade kuɗaɗe ta Najeriya
Chartered Institute of Administration (CLA) - cibiyar naƙaltar jagorancin Ma'aikata
1 15 16 17 18 19 110