Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Centre For African Language Diversity (CALDI) - cibiyar raya mabambantan harsunan Afirka
Centre for Black and Aficanced Studies of African Society [CASAS] - Cibiyar nazarin fasahar Afirka da cigaban baƙar fata
Centre for Black And African Arts Civilizataion (CBAAC) - Cibiyar nazarin fasahar Afirka da cigaban Baƙar fata
Centre For Black And African Arts Civilization (CBAAC) - cibiyar nazarin fasahar Afirka da cigaban Baƙar fata
Centre For Crisis Communication (CCC) - cibiyar naƙaltar sadarwa lokacin Tarzoma
Centre For Cyber Awareness Development (CECAD) - cibiyar faɗakarwa da Bunƙasa Uwar-Garken intanet
Centre For Energy Research Training (CERT) - cibiyar Horarwa da Bunƙasa Binciken makamashi
Centre For Energy Research Devalopment (CERD) - Cibiyar Bunƙasa Binciken makamashi
Centre For Energy Research Development (CERD) - cibiyar Bunƙasa Binciken makamashi
Centre for Energy Research Development (CERD) - Cibiyar bunƙasa binciken Makamashi
1 14 15 16 17 18 110