Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Association - Ƙungiya
Association of Bureau De Change Operators of Nigeria (ABCON) - Ƙungiyar 'yancanji Ta Najeriya
Association for Promoting Nigerian Languages and Culture (APNILAC) - Ƙungiyar Ɗaukaka Al'adu da  Harsunan Najeriya
Association of Advertising Agencies of Nigeria (AAAN) - Ƙungiyar kamfanonin Tallace tallace Ta Najeriya
Association of African Universities Agrochemical Producers of Nigeria (AAHAPAN) - Ƙungiyar malaman Dabbobi da maganin feshi Ta Najeriya
Association of Cottage Industrialists of Nigeria (ACIN) - Ƙungiyar ƙananan masana'antun Gida Ta Najeriya
Association of General Private Medical Practitioners of Nigeria (AGPMPN) - Ƙungiyar Ɗaukacin likitoci da masu zaman kansu Ta Najeriya
Association of Housing Corporations of Nigeria (AHCN) - Ƙungiyar Kamfanonin Gina mahalli Ta Najeriya
Association of Licensed Lottery Operations in Nigeria [ALLON] - Ƙungiyar sahalallun kartagan caca Ta Najeriya
Association of Medical Laboratory Scientists of Nigeria (AMLSN) - Ƙungiyar jami'an Gwaje-gwajen lafiya Ta Najeriya
1 6 7 8 9 10 110