Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Akantocin Bincike Ta Najeriya - Institute of Forensic Accountants of Nigeria (IFA)
Cibiyar Akantocin Kamfani da Kasuwanci Ta Najeriya - Institute of Company & Commercial Accountants of Nigeria (ICCA)
Cibiyar Binciken Bisashe Ta Duniya - International Livestock Research Instutite (ILRI)
Cibiyar Binciken Fasahar Sinadarai Ta Ƙasa - National Research Instutite for Chemical Technology (NARICT)
Cibiyar Binciken Hatsi Ta Ƙasa - National Cerels Research Instutite (NCRL)
Cibiyar Binciken Koko Ta Najeriya - Cocoa Research Institute of Nigeria (CRIN)
Cibiyar Binciken Koko Ta Yammacin Afirka - West African Cocoa Research Institute (WACRI)
Cibiyar Binciken Lafiya Ta Najeriya - Nigeria Institute for Medical Research (NIMR)
Cibiyar Binciken Lafiyar Dabbobi Ta Ƙasa - National Veterinary Research Institute (NVRI)
Cibiyar Binciken Masana’antu Ta Ƙasa - Federal Institute of Industrial  Research (FIIR)
1 18 19 20 21 22 110