Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
National Sugar Development Council (NSDC) - Hukumar Bunƙasa Noman Sukari Ta Ƙasa
National Teachers’ Institute(NTI) - Cibiyar Horon Malamai Ta Ƙasa
National Television Authority (NTA) - Hukumar Gidan Talabijin Na Ƙasa
National Theater - Dandalin Wasan Kwaikwayo Na Ƙasa
National Tourism Development Council (NTDC) - Hukumar Bunƙasa Yawon Buɗe-ido Ta Ƙasa
National Union of Air Transport Employees (NUATE) - Ƙungiyar Ma'aikatan Jirgin Sama Ta Ƙasa
National Union of Banks, Insurance & Financial Institution Employees (NUBIFIE) - Ƙungiyar Ma'aikatan Banki da Inshora da Kamfanonin Hada-hadar Kuɗi Ta Ƙasa
National Union of Civil Engineering, Construction, Furniture & Wood Workers (NUCECFWW) - Ƙungiyar Injiniyoyin Mahalli da Ma'aikatan Kwangila da Masassaƙa da Kafintoci Ta Ƙasa
National Union of Food, Beverage & Tobacco Employees (NUFBTE) - Ƙungiyar 'Ƴantireda da Taba da kayan Masarufi Ta Ƙasa
National Union of Hotels & Personal Services Workers (NUHPSW) - Ƙungiyar Ma'aikatan Otal da Hidimar Jama'a Ta Ƙasa