Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Association of General Private Medical Practitioners of Nigeria (AGPMPN) - Ƙungiyar Ɗaukacin likitoci da masu zaman kansu Ta Najeriya
Association of Housing Corporations of Nigeria (AHCN) - Ƙungiyar Kamfanonin Gina mahalli Ta Najeriya
Association of Licensed Lottery Operations in Nigeria [ALLON] - Ƙungiyar sahalallun kartagan caca Ta Najeriya
Association of Medical Laboratory Scientists of Nigeria (AMLSN) - Ƙungiyar jami'an Gwaje-gwajen lafiya Ta Najeriya
Association of national Accountants of nigeria (ANAN) - Ƙungiyar Akantocin Najeriya Ta kasa
Association of Nationl Accountants of Nigeria (ANAN) - Ƙungiyar Akantocin Najeriya Ta kasa
Association of Nigerian Aviation Professionals (ANAP) - Ƙungiyar ƙwararrun ma'aikatan jirgin sama ta Najeriya
Association of Nigerian Authors (ANA) - Ƙungiyar marubuta ta Najeriya
Association of Nigerian Journalists Writers of Tourism (ANJWT) - Ƙungiyar marubuta da manema labaran yawon bude-ido Ta Najeriya
Association of Parliamentary Writers (APW) - Ƙungiyar marubuta Al'amuran majalisa
1 6 7 8 9 10