Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Association of Tipper Quarry Owners of Nigeria (ATQON) -

Ƙungiyar 'yantifa da masu kwankwatsa Dutse Ta Najeriya

Association of Vice-Chancellors of Nigerian Universities (AVCNU) - Ƙungiyar shugabannin jami'o'i ta najeriya
Asusun Adana Inshorar Al’umma Na Najeriya - Nigerian Social Insurance Trust Fund (NSLTF)
Asusun Bunƙasa Fasahar Fetur - Petoleum Technology Development Trust Fund (PTDF)
Asusun Bunƙasa llimin Manyan Makarantu - Tertiary Education Trust Fund (TETFund)
Asusun Horon Ɗalibai Na Masana’antu - Industrial Training Fund (ITF)
Asusun Kyautata Rayuwar Matan Afirka - African Women's Development Fund (AWDF)
Asusun Lamuni Na Duniya - International Monetary Fund (IMF)
Asusun Tallafawa llimi - Education Trust Funds (ETF)
August - A turance yana nufin wata na takwas a shekara Misali; Ɗalibai kan yi hutu a watan Agustan kowacce shekara. HAU; Agusta (Wata ne na takwas a shekara)
1 8 9 10 11