Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Linguistics Association of Nigeria (LAN) - Ƙungiyar Masan Kimiyyar Harshe Ta Najeriya
Litinin - Rana ce ta farko daga cikin ranakun mako.  Misali; Ranar Litinin zan fara zuwa makaranta. ENG: Monday  
Local Government Council - Majilisar Ƙaramar Hukuma
1 2