Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Hukumar Inshora Ta kasa - National insurance Commission (NIC)
Hukumar Inshorar Lafiya Ta kasa - National Health insurance scheme (NHIS)
Hukumar Inshorar Noma Ta Najeriya - Nigerian Agricultural insurarance corporation (NAIC)
Hukumar Iyakokin Ƙasa - National Boundary Commission (NBC)
Hukumar Jama’an Banga Ta Najeriya - Vigilante Group of Nigeria (VGN)                      
Hukumar Jami’o’in Najeriya - National University Commission (NUC)
Hukumar Jarabawar Afirka Ta Yamma - West African Examination Council (WAEC)
Hukumar Jarabawar kasuwanci da Sana’ar Hannu Ta Ƙasa - National Business & Technical Examination Board (NABTEB)
Hukumar Jarabawar kasuwanci da Sana’ar Hannu Ta Ƙasa - National Business & Technical Examination Board (NABTEB)
Hukumar Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a - interim joint Matriculation Examination Board (IJMB)
1 7 8 9 10 11