Ƙamus

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Hukumar Jigilar fitar da kaya Ta Najeriya - Nigeria Export processing zone Authority(NEPZA)
Hukumar Jirgin Ƙasa Ta Najeriya - Nigeria Railway corporation (NRC)
Hukumar Juya Rarar Dukiyar Ƙasa Ta Najeriya - Nigeria sovereign investement Authority (NSIA)
Hukumar Kadarori da Hada-hadar Hannun Jari - securities & Exchange commission (SEC)
Hukumar Kadarori Ta Najeriya - Asset management corporation of Nigeria (AMCON)
Hukumar Kare Haƙƙin Dan’adam Ta Kasa - National Human Rights commission (NHRC)
Hukumar kare Haƙƙin Masayi (Mamori) - Consumer Protection Council (CPC)
Hukumar Tsabtar Mahalli Ta Najeriya - Environmental Health Officers Registration Council Of Nigeria (EHORECON)
Hukumar Ɗakunan Karatu Ta Najeriya - Library Registration Council of Nigeria (LRCN)
Hukumar Ƙafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa - National Broadcasting commission (NBC)
1 8 9 10 11