Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Security Printing & Minting Corporation (NSPMC) - Kamfanin Buga Kuɗaɗe da Mahimman Takardu Na Najeriya
Nigerian Shippers Council (NSC) - Hukumar 'Ƴanfito Ta Njeriya
Nigerian Social Insurance Trust Fund (NSITF) - Asusun Adana inshorar Al'umma Na Najeriya
Nigerian Society of Educational Psychology (NISEP) - Ƙungiyar Masana Mutuntakar Koyarwa Ta Najeriya
Nigerian Society of Engineering Technicians (NISET) - Ƙungiyar Injiniyoyin Fasaha Ta Najeriya
Nigerian Society of Engineers (NSE) - Ƙungiyar Injiniyoyi Ta Najeriya
Nigerian Sovereign Investment Authority (NSIA) - Hukumar Juya Rarar Dukiyar Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Stock Exchange (NSE) - Kasuwar Hannun Jari Ta Najeriya
Nigerian Stored Products Research Institute (NSPRI) - Cibiyar Nazarin Ajiyar Kayan Masarufi Ta Najeriya
Nigerian Supreme Council for Islamic Affairs (NSCIA) - Majalisar Ƙolin Addinin Musulunci Ta Najeriya
1 237 238 239 240 241 300