Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Political Science Association (NPSA) - Ƙungiyar Masana Kimiyyar Siyasa Ta Najeriya
Nigerian Ports Authority (NPA) - Hukumar Tashar Jirgin Ruwa Ta Najeriya
Nigerian postal services & Telecommunication (NIPOST) - Hukumar Gidan Waya Ta Najeriya
Nigerian Press Council (NPC) - Majalisa Manema Labarai Ta Najeriya
Nigerian Prisons Service (NPS) - Hukumar Kurkukun Najeriya / Hukumar Gidan Yari Ta Najeriya
Nigerian Professional Football League (NPFL) - Hukumar Ƙwallon Ƙafar Ƙwararru Ta Najeriya
Nigerian Railway Corporation (NRC) - Hukumar Jirgin Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Railway Corporation Senior Staffs Association (NRCSSA) - Kungiyar Manyan Ma'aikatan jirgin Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Red Cross Society (NRCS) - Ƙungiyar Agajin Red Cross Ta Najeriya
Nigerian Security & Civil Defense Corps (NSCDC) - Hukumar Tsaron Farar Hula Ta Najeriya
1 236 237 238 239 240 300