Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Liquefied Natural Gas (NLNG) - Kamfanin Sarrafa Ɗanyen Gas Na Najeriya
NIgerian Loan Commission (NLC) - Hukumar Ba Da Rance Ta Najeriya
Nigerian Maritime Administration & Safety Agency (NIMASA) - Hukumar Gudanarwa da Tsaron Gaɓar Teku Ta Najeriya
Nigerian Mathematical Society (NMS) - Ƙungiyar Masana Lissafi Ta Najeriya
Nigerian Medical Association (NMA) - Ƙungiyar Likitoci Ta Najeriya
Nigerian Meteorological Agency (NIMET) - Hukumar Nazarin Yanayi Ta Najeriya
Nigerian Mining and Geosciences Society (NMGS) - Ƙungiyar Masana Kimiyyar Ma'adanai Ta Najeriya
Nigerian Mining Corporation (NMC) - Hukumar Haƙar Ma'adinai Ta Najeriya
Nigerian Modeling Association (NIMA) - Ƙungiyar Taurari Ta Najeriya
Nigerian National League (NNL) - Hukumar Kwallon kafar Matasa Ta Najeriya
1 234 235 236 237 238 300