Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian National Parks Service (NNPS) - Hukumar Wuraren Shaƙatawa Ta Najeriya
Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) - Kamfanin Man Fetur Na Najeriya
Nigerian Nationwide/Amateur league - Hukumar Kwallon Kafar Yandagaji Ta Najeriya
Nigerian Navy (NN) - Rundunar Sojin Ruwan Najeriya
Nigerian Nuclear Regulatory Authority (NNRA) - Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Najeriya
Nigerian Olympic Committee (NOC) - Kwamitin Gasar Olamfik Na Najeriya
Nigerian Petroleum Development Company (NPDC) - Kamfanin Bunƙasa Albarkatun Fetur Na Najeriya
Nigerian Police Academy (NPA) - Makarantar Jami'an 'Ƴansanda Ta Najeriya
Nigerian Police Force (NPF) - Hukumar 'Ƴansanda Ta Najeriya
Nigerian Policy Institute (NPI) - Cibiyar Nazarin Manufofi Ta Najeriya
1 235 236 237 238 239 300