Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Inter-Religious Council (NIREC) - Majalisar Sasanta Mabiya Addinai Ta Najeriya
Nigerian Internet Registration Association (NIRA) - Ƙungiyar Taskance Ƙafafen Intanet Ta Najeriya
Nigerian Internet Registration Association (NIRA) - Ƙungiyar Taskance Ƙafafen Intanet Ta Najeriya
Nigerian Investment Promotion Commission (NIPC) - Hukumar Habaka Zuba-jari Ta Najeriya
Nigerian Judo Federation (NJF) - Hukumar Wasan Judo Ta Najeriya
Nigerian Labour Congress (NLC) - Ƙungiyar Ƙwadago Ta Najeriya
Nigerian Law School - Makarantar Lauyoyi Ta Najeriya
Nigerian Law School - Makarantar Lauyoyi Ta Najeriya
Nigerian Legion - Ƙungiyar Tsofaffin Sojoji Ta Najeriya
Nigerian Library Association (NLA) - Kadaurar Ɗakunan Karatu Ta Najeriya
1 233 234 235 236 237 300