Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Swimming Fedaration (NSF) - Hukumar Wasan Ninƙaya Ta Najeriya
Nigerian Table Tennis Fedaration (NTTF) - Hukumar Ƙwallon Tebur Najeriya
Nigerian Telecommunications Limited (NITEL) - Kamfanin Gidan Waya Na Najeriya
Nigerian Tennis Fedaration (NTF) - Hukumar Ƙwallon Tanis Ta Najeriya
Nigerian Tourism Development Corporation (NTDC) - Hukumar Haɓaka Yawon Buɗe-ido Ta Najeriya
Nigerian Union of Electricity Employees (NUEE) - Ƙungiyar Ma'aikatan Kamfanin Lantarki Ta Najeriya
Nigerian Union of Pensioners (NUP) - Kungiyar Ƴanfansho Ta Najeriya
Nigerian Union of Railway Workers (NURW) - Ƙungiyar Ma'aikatan Jirgin  Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Union of Teachers (NUT) - Kungiyar Malamai Ta Najeriya
Nigerian Veterinary Medical Association (NVMA) - Ƙungiyar likiticon Dabbobi Ta Najeriya
1 238 239 240 241 242 300