Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Volley Ball Federation (NVBF) - Hukumar Ƙwallon Sama Ta Najeriya
Nigerian Welders & Fitters Association (NIWELFA) - Ƙungiyar 'Ƴanwalda da Saita Ƙarfe Ta Najeriya
Nigerian Wrestling Federation (NWF) - Hukumar Wasan Kokawa Ta Najeriya
Nigerian Youth Parliament (NYP) - Kadaurar Matasa Ta Najeriya
Nigerian-American Chamber of Commerce (NACC) - Gidauniyar Cinikayya Ta Najeriya da Amurka
Nigeriya Crafts Councill (NNC) - Hukumar Sana 'o'in Hannu Ta Najeriya
Nigeriya Cricket Federation (NCF) - Hukumar Kwallon Kiriket Ta Najeriya
Night - A turance tana nufin dare. Misali;Idan dare ya yi iska mai sanyi tana sakkowa. HAU; Dare (Tana nufin lokacin duhu bayan faɗuwar rana)
No Matter How - A turance tana nufin koyaya. Misali; Koyaya mutum ya samu ilimi zai masa amfani. HAU; Koyaya (Tana nufin duk ƙaranci)
Noisy - A turance tana nufin ɓaɓatu. Misali; Mun baro su suna ta ɓaɓatu a ɗakin taron. HAU; Ɓaɓatu (Tana nufin magana ba ƙaƙƙautawa)
1 239 240 241 242 243 300