Yadda Ake Addu’a Ga Cututtuka Ko Kuma Wata Annoba

0
479

Addu’a Ga Cututtuka; Wannan kuma addu’a ce da aka ce a dunga karanta ta a duk lokacin da wata annoba ta shigo.

Idan har kana karanta wannan addu’ar, Allah zai tsare shi daga ciwon annoba na zamani, wanda aka sani da wanda ba a sani ba. Duk sanda mutum ya yi sallah ko wani aikin alkhairi, ya dunga karanta wannan addu’a (Addu’a Ga Cututtuka) kamar haka, Allah (Subahanahu Wata’ala) zai kare shi;

Allahumma inni a’uzhubika minal barasi, wal jununi, wal juzami, wamin sayy’il asqam”.

Domin karanta cikakken bayani a kan Nauye-nauyen Rayuwar Aure danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Addu’ar Bushewar Zuciya danna nan.

labarin da ya wuceYadda Ake Addu’ar Bushewar Zuciya
Labarin na GabaYadda Ake Addu’ar Ismullahil A’azim