fbpx

Yahaya Ishaq Ishaq

Yadda Ake Addu’ar Samun Lafiya Ga Cututtuka

Addu'ar Samun Lafiya - An ruwaito daga A'isha (Radiyallahu Anhu), ta ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kasance idan mara lafiya ya zo...

Yadda Ake Addu’ar Samun Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali Da Wadatar Zuciya

Addu'ar Samun Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali - An ruwaito daga Shaddad Ibn Aws, Annabi (Sallallaahu Alaihi Wasallam) ya ce; "Ya Shaddad, idan ka ga...

Kalmomi Guda Biyar Masu Amfani A Duniya Da Lahira

Wannan addu'ar; ana so a dunga karanta ta a duk lokacin da mutum ya tashi daga barci, da kuma lokacin da zai kwanta barci....

Yadda Ake Addu’a Idan Mutum Yana So Allah Ya Biya Masa Buƙata Cikin Gaggawa

Wannan addu'a ita ake kira "gaya wa jini na wuce"; domin biyan buƙata, Wato duk wata buƙata da kake nema wajen Allah (Subahanahu Wata'ala);...

Yadda Ake Addu’ar Nema Wa Yara Shiriyar Ubangiji

Shiriyar Ubangiji - Ga wanda yake son Allah (Subahanahu Wata'ala) ya shirya masa yaransa su kintsu, su shiryu, su zama suna kiyaye umarnin ubangiji...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×