Yadda Ake Addu’ar Bushewar Zuciya

0
384

Addu’ar Bushewar Zuciya – Wannan addu’ar ma akan karanta ta domin Ubangiji ya ba ka kariya daga dukkan cututtukan zamani da kuma bushewar zuciya.

Muddin za ka yi wannan addu’ar Bushewar Zuciya; Allah (Subahanahu Wata’ala) ba zai bari ka shiga cikin wani hali na ƙunci a cikin rayuwarka ba, kuma zai tsare ka daga dukkan cututtuka na zamani wanda aka sani da kuma wanda ba a sani ba.

Ga addu’ar kamar haka:

Allahumma inni a’uzhubika minal ajzi, wal kasali wal jubni, wal bukhli, wal harami; wal gaflati, wal qaswati, wal ilati, waz zillati, wal maskanati; wa a’uzhubika minal faqari, wal kufri; wal fusuqa, wash shiqaq, wan nifaq, was sum’ati, war riya’a, wa a’uzhubika minas sumami; wal bukami, wal jununi, wal jazami, wal barasi wa sayyi’il asqaam”.

Domin karanta cikakken bayani a kan Ma’anar Aure danna koren rubutu.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Za ki San Kanki Kafin Ki yi Aure danna koren rubutu.

labarin da ya wuceYadda Za Ki San Kanki Kafin Ki Yi Aure
Labarin na GabaYadda Ake Addu’a Ga Cututtuka Ko Kuma Wata Annoba