Addu’ar Wanda Ya Yi Atishawa

0
548

Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: Idan ɗayanku ya yi atishawa to ya ce:

Alhamdu lillaahi“. {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah}.

Ɗan uwansa kuma ko wanda yake zaune tare da shi ya ce masa:-

Yarhamukal laahu“. {Allah ya ji ƙanka}.

Idan ya gaya masa haka, shi kuma ya ce masa:-

Yahdiikumul laahu wa yulihu baalakum“. {Allah ya shirye ku, Ya kyautata halinku}.

Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’a Bayan An Gama Cin Abinci danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Abin Da Ya Kamata Mai Yin Sallah Ya Yi Bayan Ya Tafi Sujudah danna nan.

labarin da ya wuceDangantakar Harshe da Waƙa
Labarin na GabaAddu’ar Wanda Ya Yi Sabon Aure, Ko Ya Sayi Abin Hawa
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.