Yadda Ake Addu’ar Shiga Kasuwa

0
562

Addu’ar Shiga Kasuwa – “Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil khairu wahuwa alaa kulli shai’in ƙadiirun”.

Fassarar addu’ar:

{Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, shi kaɗai; babu abokin tarayya a gare shi. Mulki nasa ne (shi kaɗai); Yana rayarwa, yana matarwa, kuma shi Rayayyene Wanda ba ya mutuwa. Dukkan alheri a Hannunsa yake, kuma shi Mai iko ne a kan komai}.

Domin karanta cikakken bayani akan Addu’ar Matafiyi Ga Mazaunin Gida danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Addu’ar Nema Wa Yara Samun Karatu Da Raba Su Da Abokanan Banza danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Amsa Wa Kafiri Idan Yayi Sallama
Labarin na GabaAddu’a A Yayin Sujjada
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.