khairatu.shehu
لا إِلَهَ إِلَّا اللهُ الوَاحِدُ القَهَّارُ، رَبُّ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا ، العَزِيزُ الغَفَارُ
La ilaha illal-lahul-wahidul-qahhar, rabbus- samawati wama baynahuma, al’azeezul- ghaffar”.
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, makaɗaici, mai rinjaye, ubangijin sammai da ƙasa da abin da ke tsakaninsu, mabuwayi, mai yawan gafara.
Danna nan don karanta Abin Da Ake Faɗa Idan Aka Firgita
Edita@rumasau-kallamu
[…] Danna nan don karanta Addu’a Yayin Da Mutum Ya Juya A Cikin Bacci […]