Yadda Ake Addu’ar Ganin Jinjirin Wata

0
445

“Allahu akbar, Allaahumma ahillahu alainaa bil amni wal imani, was salaamati wal Islami, wat taufiiƙi lima tuhibbu Rabbana wa tardhaa, Rabbanaa wa Rabbukal laahu”.
{Allah ne Mafi girma. Ya Allah! Ka sanya tsayuwarsa a gare mu ta zamo kwanciyar hankali ce da imani, da aminci da Musulunci, da kuma gamon Ƙatar da abin da kake so, ya Ubangijinmu, kuma kake yarda da shi. Ubangijinmu da Ubangijinka (ya kai wannan jinjirin wata!) shi ne Allah}.

Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’ar Cin Abinci danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alƙur’ani Da Sunnah wanda Sheikh Sa’id Ibn Ali Ibn Wahf Al-Kahdani ya wallafa shi.

labarin da ya wuceSallar Asham Da Raka’o’inta
Labarin na GabaMyMTN APP: Yadda Ake Amfani Da MyMTN App Domin Gano Wasu Muhimman Bayanai A Kan Layinka Na MTN
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.