Yadda Ake Addu’ar Nema Wa Yara Shiriyar Ubangiji

0
210

Shiriyar Ubangiji – Ga wanda yake son Allah (Subahanahu Wata’ala) ya shirya masa yaransa su kintsu, su shiryu, su zama suna kiyaye umarnin ubangiji da kuma sharuɗan da ya gindaya musu.

Sai ka lazumci karanta musu wannan addu’ar a duk lokacin da ka gabatar da aikin alkhairi: azumi ne ko sallah ko kuma wani aikin alkhairi, sai kasanya su ciki, ka yi wannan addu’ar kamar haka;

“Allahumma baarik lifi awlaadi warzuƙnibirrahun, allahumma ya mu’alimu Musa allimhum, waya mufahhima Suleimana fahhamhum; waya mu’ti Lukmanal hikimata aatihimul hikmah wa fasla kidab; Allahumma allimhum hikmah wa faslal kidab, allahumma allimhu ma jahilu; wazakkirhun manasu, waftah alaihim min barakatis samawati wal ardi; innaka sami’ul mujib. Allahumma inni as’aluka lahumut tawfiƙ, waƙuwwatul hifzi, wasur’atul faham; wasifa’an nahan, allahummaj’al huddatan muhtadin, la dhalina wala mudhallin; allahumma habbib ilaihimul imana wazayyanahu fi qulubihim akarrahu ilihimul kufra wal fasuwa wal isyaan; waja al hum minar rashidina”.

Idan har ka karanta wannan addu’ar, da yardar Allah; ‘ya’yanka za su samu shiriyar Ubangiji.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Addu’ar Nema Wa Yara Samun Karatu Da Raba su Da Abokanan Banza danna nan.

labarin da ya wuceYadda Ake Addu’ar Nema Wa Yara Samun Karatu Da Raba Su Da Abokanan Banza
Labarin na GabaYadda Ake Addu’a Idan Mutum Yana So Allah Ya Biya Masa Buƙata Cikin Gaggawa