Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Character - A turance tana nufin hali. Misali; Ya kasance mai kyakkyawan hali shi yasa ake son shi. HAU; Hali (Tana nufin ɗabi'a)
Charm buried in front of door way or inside house for protection against misfortune - A turance tana nufin kafi. Misali; Akwai kafi a saman soron gidan. HAU; Kafi (Tana nufin surkulle ko abin da ake sa wa a gida domin kariya daga ɓarayi ko rashin sa'a)
Charted Institute of Finance Control Nigeria (CIFCN) - Cibiyar naƙaltar hada hada da ƙayyade kuɗaɗe ta Najeriya
Chartered Institute of Administration (CLA) - cibiyar naƙaltar jagorancin Ma'aikata
Chartered Institute of Bankers of Nigeria (CIBN) - cibiyar ƙwararrun Ma'aikatan banki ta najeriya
Chartered Institute of Cost Management Accountantsm of Nigeria (CICMAN) - Cibiyar ƙwararrun  akantocin gudanarwa da kididdigar Uwar-kuɗi ta najeriya
Chartered Institute of Logistics Transport (CILT) - Cibiyar naƙaltar dabarun sufuri
Chartered Institute of Management Accountants (CIMA) - Cibiyar ƙwararrun akantocin gudanarwa
Chartered Institute of Marketing of Nigeria (CIMN) - Cibiyar naƙaltar dabarun kasuwanci ta najeriya
Chartered Institute of Taxation of Nigeria (CITN) - Cibiyar naƙaltar haraji ta Najeriya
1 46 47 48 49 50 298