Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Adadi - Yana nufin yawan abu. Misali; Kirkin Malam ba shi da adadi. ENG;Sum/Total (A turance yana nufin adadi)
Adda - Makami ne mai ƙota da ake amfani da shi a gona da sauransu.  Misali; Ya sare bishiyar da adda yau da safe. ENG; Matchet (A turance yana nufin matchet)
Adiko - Maɗaurin kai na mata.  Misali; Kande ta ɗaure kai da adiko. ENG; Head-tie (A turance yana nufin maɗaurin kai na mata)
Administer - A turance tana nufin gudanar. Misali; An gudanar da taron a gidan adana ababen tarihi. HAU; Gudanar (Tana nufin aiwatarwa)
Administration - Ma'aikata, Mulki
Administrative Staff College Of Nigeria (ASCON) - Kwalejin Jami'an Ma'aikata Ta Najeriya
Adultery -

A turance tana nufin kwartanci.

Misali: Addini da al’ada suna hani da aikin kwartanci.

HAU; Kwartanci (Tana nufin yin hulɗar soyayya ta haram tsakanin mace ko namiji musamman idan macen ta kasance matar aure ce)

Advertising Practitioners Council Of Nigeria (APCON) - Hukumar Matallata Ta Najeriya
Affection -

A turance tana nufin ƙauna.

Misali; Uwa tana nuna ƙauna ga ɗanta ta hanyar kulawa da shi da kyau.

HAU; Ƙauna (Tana nufin jin soyayya)

Afircan Women’s Development Fund (AWDF) - Asusun kyautata Rayuwar matan Afirka
1 2 3 4 5 6 337