Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Nigerian Content Development & Monitoring Board (NCDMB) - Hukumar Kulawa da Bunƙasa Arzikin Najeriya
Nigerian Copyright Commission (NCC) - Hukumar Haƙƙin Mallaka Ta Najeriya
Nigerian Council of State - Majalisar Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Customs Service (NCS) - Hukumar Haraji Da Hana Fasa Ƙwauri Ta Ƙasa / Hukumar Kwastam
Nigerian Defense Academy (NDA) - Makarantar Tsaro Ta Najeriya
Nigerian Economic Summit Group (NESG) - Taron Koli Na Tattalin Arzikin Najeriya
Nigerian Educational Research & Development Council (NERDC) - Hukumar Bunƙasa llimin Bincike Ta Njeriya
Nigerian Electricity Management Services Agency (NEMSA) - Hukumar Gudanarwar wutar Lantarki Ta Najeriya
Nigerian Electricity Regulatory Commission (NERC) - Hukumar Ƙayyade Wutar Lantarki Ta Najeriya
Nigerian Electricity Supply Industry (NESI) - Kamfanin Samar da Wutar Lantarki Na Najeriya