Amsa: Akwai asara mai yawa ga wanda yake da ikon fitarwa, amma ya ƙi fitarwa. Idan mutum ya fitar bayan dawowa daga idi, toh a nan ya makara, ko ya fitar ba zakka ya fitar ba, sadaka kawai ya yi.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Yin Umara A Watan Ramadan Yana Da Falala Ne Ta Musamman? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Watan Ramadana 1 danna nan
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.