Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Coal - A turance tana nufin kwal. Misali; Sana'ar siyar da kwal ta karɓi Ado matuƙa. HAU; Kwal (Tana nufin gawayi)
Coalition of Northern Youth Groups (CNYG) - Gamayyar ƙungiyoyin matasan Arewa
Coalition of Northern Youth Groups (CNYG) - Gamayyar ƙungiyoyin matasan Arewa
Coat -

A turance tana nufin kwat.

Misali: Aliyu ya sa kwat saboda sanyi ya yi yawa da safe.

HAU; Kwat (Tana nufin riga mai kauri da ake sawa domin kariya daga sanyi ko ado)

Cocin ECWA/ Cocin Ƴaɗa Kiristanci Ta Yammacin Afirka - Evangelical Church of West Africa (ECWA)
Cock Crow - A turance tana nufin cara. Misali; Tun da zakara ya yi cara na farka. HAU; Cara (Tana nufin kukan da zakara yake yi musamman da asuba)
Cockroach - A turance tana nufin kyankyaso. Misali: An ga kyankyaso a cikin ɗakin girki. HAU: Kyankyaso (Tana nufin wani ƙaramin ƙwaro da ake samu a gida ko wurare masu datti musamman banɗaki)
Cocky young person who wears western dress - A turance tana nufin gaye. Misali; Ai yanzu ya zama gaye, kullum za ka gan shi da shigar nasara. ENG; Gaye (Tana nufin matashi wanda yake shiga irin ta turawa)
Coco-yam - A turance tana nufin gwaza. Misali; Na gamu da mai siyar da gwaza da fita kasuwa. HAU; Gwaza (Tana nufin makani)
Cocoa Reserch Institute of Nigeria (CRIN) - Cibiyar Binciken koko Ta Nejeriya
1 69 70 71 72 73 337