Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

West African Institute for Financial and Economic Management (WAIFEM) - Cibiyar Nazarin Ciniki da Tattalin Kuɗi Ta Yammacin Afirka
West African Journalists Association (WAJA) - Ƙungiyar 'Ƴanjarida Ta Yammacin Afirka
West African Linguistic Society (WALS) - Ƙungiyar Masana Kimiyyar Harshe Ta Yammacin Afirka
West African Monetary Institute (WAMI) - Cibiyar Ƙuɗin Bai-Ɗaya Ta Yammacin Afirka
West African Monetary Union (WAMU) - Hukumar  Kuɗin Baiɗaya Ta Yammacin Afirka
West African Research Association (WARA) - Ƙungiyar Manazarta Ta Yammacin Afirka
West African Women Association (WAMA) - Ƙungiyar Matan Afirka Ta Yamma
Whip - A turance tana nufin bulala. Misali; Malam ya zane ɗaliban da suka makara da bulala. HAU; Bulala (Tana nufin busasshiya kuma nannaɗaɗɗiyar fata da ake amfani da ita wajen duka)
wikiHausa - wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.
Wish - A turance tana nufin buri. Misali; Zuwa ƙasa mai tsarki shi ne babban buri na. HAU; Buri (Tana nufin abinda mutum yake so ya cimma)
1 137 138 139 140 141 144