Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Federal ministry of Transportation - Ma'aikatar Sufuri Ta Ƙasa
Federal Ministry of Water Resources - Ma'aikatar Albarkatun Ruwa Ta Ƙasa
Federal Ministry of Women Affairs - Ma'aikatar Harkokin Mata Ta Kasa
Federal Ministry of Works, power & Housing - Ma'aikatar Ayyuka da Wuta da Gidaje Ta Ƙasa
Federal Ministry of Youth & Sports Development - ma' aikatar Wasanni da Cigaban Matasa Ta Ƙasa
Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) - Bankin Lamunin Gidaje Na Najeriya
Federal Radio Corporation of Nigeria (FRCN) - Hukumar Gidan Radiyo Ta Najeriya
Federal Road Safety Corps (FRSC) - Hukumar kiyaye Haɗura Ta Ƙasa
Federal Roads Authority (FRA) - Hukumar Tituna Ta Najeriya
Federal Roads Maintenance Agency (FERMA) - Hukumar Kula da Tituna Ta Ƙasa