Terms Dictionary

Orange-headed male lizard - A turance tana nufin jan-gwada. Misali; Jan-gwada ne ya hana sauran ƙadangarun cin abinci. HAU; Jan-gwada (Tana nufin namijin ƙadangare)
Organization - Hukuma, Ƙungiya
Organization Of African Trade Union Unity (OATUU) - Gamayyar Ƙungiyar 'Ƴankasuwa Ta Afirka
Organization of Islamic Cooperation (OIC) - Kadaurar Haɗa-Kan Musulmi
Organization of Petroleum Exporting Countries (OPEC) - Ƙungiyar Ƙasashe Masu Arzikin Fetur
Organization Of Trade Unions of West Africa (OTUWA) - Ƙungiyar 'Ƴankasuwa Ta Yammacin Afirka
Orgasm - A turance tana nufin inzali. Misali;Lalurar sanyi na sanya saurin inzali ga ma'aurata. HAU; Inzali (Tana nufin gamsuwar jima'i)
Origin - A turance tana nufin origin. Misali; Annabi Muhammad yana da kyakkyawan asali. HAU; Asali (Tana nufin tushe ko mafari)
Ornamental beads worn around hips by women - A turance tana nufin jigida. Misali; Tana da jigida mai hawa goma. HAU; Jigida (Tana nufin dutsinan ado da mata ke ɗaurawa a ƙugu)
Outdoor Advertising Association Of Nigeria (OAAN) - Ƙungiyar Kamfanonin Allunan Talla Ta Najeriya
1 263 264 265 266 267 337