Institute of Tourism Professionals (ITP) - Cibiyar Naƙaltar Sana'ar Yawon Buɗe-Ido
Intaha - Tana nufin ƙarshe.
Misali; Darasin ya zo intaha, sai mun haɗu wani lokaci sai mu ɗora.
ENG; Reach Limit (A turance tana nufin intaha)
Intending To - A turance tana nufin harama.
Misali; Na yi harama za ni masallaci don na ji kiran sallah.
HAU; Harama (Tana nufin ƙudirin yin wani abu)
Interim Joint Matriculation Examination Board (IJMB) - Hukumar Jarabawar Share Fagen Shiga Jama'a
International Fund for Agricultural Development (IFAD) - Asusun Bunƙasa Noma Na Duniya
International Association of Athletics Federations (IATAF) - Kadaurar 'Yanwasanni Ta Duniya
International Atomic Energy Agency (IAEA) - Hukumar Makamin Ƙare-Dangi Ta Duniya
International Aviation college - Kwalejin Tuƙin Jirgi Ta Duniya
International Boxing Federation (IBF) - Kadaurar Wasan Dambe Ta Duniya
International Center for Islamic Culture & Education (ICICE) - Cibiyar yaɗa llimi da Ɗabi'un Musulunci Ta Duniya