Terms Dictionary

International Federation for Human Rights (FIDH) - Kadaurar Haƙƙin Ɗan'adam Ta Daniya
International Federation of Football History & Statistics (IFFHS) - Kadaurar Ƙididdiga da Tarihin Ƙwallon Ƙafa Ta Duniya
International Federation of Journalists (IFJ) - Kadaurar 'Ƴanjarida Ta Duniya
International Finance Corporation (IFC) - Hukumar Hada-Hadar Kuɗi To Duniya
International Institute For Tropical Agriculture (llTA) - Cibiyar Binciken Noman kurmi Ta Duniya
International Institute of Islamic Banking and Finance (IIIBF) - Cibiyar Nazarin Hada-Hadar Kuɗi da Bankin Musulunci Ta Duniya
International Institute of Islamic Thought (IIIT) - Cibiyar Yaɗa Koyarwar Musulunci Ta Duniya
International Islamic Liquidity Management Corporation (IILM) - Hukumar Gudanarwar Dukiyar Musulunci Ta Duniya
International Islamic Relief Organization (IIRO) - Ƙungiyar Agaji Ta Musulman Duniya
International Labour Organization (ILO) - Ƙungiyar Ƙwadago Ta Duniya
1 158 159 160 161 162 300